KANA YIN TEXT KO KARANTA SHI LOKACIN TAFIYA KO TUKA ABIN HAWA? HATTARA!!! Ko kun san cewar Chatting ko Text Message da wayar hannu a lokacin da mutum ya ke tafiya ko kuma ya ke tuƙi a kan abin hawa yana ɗauke hankalin mutum 95% cikin ɗari.

Haƙiƙa yin amfani da waya musamman chatting ko rubuta text message ko karantashi zai iya kaika zuwa ga halaka, ko dai yin hatsari, ko fadawa inda bai kamata ba.

Idan kana tafiya ko kana tuƙi sako ya shigo wanda ya zama wajibi ka karanta shi, to samu wuri ka tsaya sannan ka karanta.

Idan kunne ya ji jiki ya tsiri.
51 likes
 • duniyarcomputerKANA YIN TEXT KO KARANTA SHI LOKACIN TAFIYA KO TUKA ABIN HAWA? HATTARA!!! Ko kun san cewar Chatting ko Text Message da wayar hannu a lokacin da mutum ya ke tafiya ko kuma ya ke tuƙi a kan abin hawa yana ɗauke hankalin mutum 95% cikin ɗari.

  Haƙiƙa yin amfani da waya musamman chatting ko rubuta text message ko karantashi zai iya kaika zuwa ga halaka, ko dai yin hatsari, ko fadawa inda bai kamata ba.

  Idan kana tafiya ko kana tuƙi sako ya shigo wanda ya zama wajibi ka karanta shi, to samu wuri ka tsaya sannan ka karanta.

  Idan kunne ya ji jiki ya tsiri.

 • ibraheem_shehuThanks
 • baban_yunus3Wannan fadakarwa ce mai amfani sosai.
 • muhammadbashar50Mungode
 • yaaqubuAllah yasaka da Alkhairi
 • umar_abk29ice one b r
 • umar_abk29ice one bro.
 • sirajousman39Good
Log in to like or comment.